Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Sashin Blog - Http://www.AMBDAURAN-TECH.ZAMANIWEB.COM

Airtel internet setting,

Wallafan April 10, 2018. 4:49pm. Na ABUBAKAR M BALA. A Sashin Buda email
thumbnail image Aslm alaikum, ayau zanyi bayanine akan yanda zaku saita wayoyinku sudinga browsing da layinku na airtel cikin sauki sabanin lokutan baya da akansha wahala kafin saita waya tadinga browsing, batare da bata lokaciba zakaje kan message box naka saika rubuta INTERNET da manyan bakake kamar dai yanda nayi idan ka rubuta sai kadannan ok za'a nunamaka cewa enter contact or email saika saka wadan nan lamb...Budo cikakke


Internet setting,dalayin etisalat

Wallafan April 10, 2018. 4:06pm. Na ABUBAKAR M BALA. A Sashin Buda email
thumbnail image Kamar yanda kuka sanicewa idan waya batada saitin internet to bazatayi browsing ba, hakan yasa naga yadace nafahimtar daku yanda zaku saita wayoyinku da kanku sudinga shiga internet batare da kasha wahalaba. Abu mafi sauki dazakayi shine idan kaje cikin message awayarka zaka rubuta SETTING da manyan bakake sai kuma inda akarubuta number ko email saika saka 790 saika tura da sako nan take za'a turu...Budo cikakke


Yaya ake buda email?

Wallafan April 9, 2018. 5:30pm. Na ABUBAKAR M BALA. A Sashin Buda email
thumbnail image Email, saudayawa mutane sukansha wahala wajen buda email ma'ana google account, asaukake idan zaka buda email kaxiyarci adireshin yanar gixo kamar haka @@[1:[0:1:www.google account.com daxarar yabude saikage create new account, zakaga inda zakasa numberka kanasakata za'ace antura da sakon sms xuwa wannan lambar sakon zaidau tsawon minti shabiyar kafin yaje.manta da wannan kawai kafito kaduba invb...Budo cikakke


| Farko1Karshe |

Gabatarwa kan internet da kuma computer

Nine naku ABUBAKAR M BALA wanda akafisani da AMBDAURAN kegabatarmaku da shafina dana wallafa kan duniyar waya da sirrukan internet.

Kasidu Masu Alaka

  • thumbnail image Yaya ake buda email?
    Email, saudayawa mutane sukansha wahala wajen buda email ma'ana google account, asaukake idan zaka buda email kaxiyarci adireshin yanar gixo kamar hak...Budo cikakke
  • thumbnail image Internet setting,dalayin etisalat
    Kamar yanda kuka sanicewa idan waya batada saitin internet to bazatayi browsing ba, hakan yasa naga yadace nafahimtar daku yanda zaku saita wayoyinku ...Budo cikakke